Tag: Okorocha
APC Za Ta Iya Wargajewa A 2023- Okorocha
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya bayyana tsoron cewa jam'iyyar APC mai mulki ka iya rasa mulki a ƙarshen wa'adin shugabancin...
Kotu ta umarci INEC ta ba Okorocha Takardar Shaidar Cin Zaɓe
Wata Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC da ta ba Rochas...
EFCC ta bayyana sunan wani ƙasurgumin ɗan siyasa da take bincike
Hukumar Hukunta Masu Yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta'annati, EFCC ta tabbatar da cewa tana binciken Gwamna Rochas Okorocha na Jihar Imo.
Okorocha yana cikin garari game karɓar Takardar Shaidar Cin Zaɓe
Tun bayan gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa, Sanatoci da na 'yan Majalisun Wakilai ranar 23 ga watan Fabrairu, har yanzu Hukumar Zaɓe...
INEC ita kadai ba za ta iya gudanar da zaben adalci...
Gwamna Rochas Okorocha na jihar Imo ya ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ita kadai ba za ta iya gudanar da...
Ku san irin ‘yan takarar da za ku zaba- Shawarar Okorocha...
Gwamna Rochas Okorocha na jihar Imo ya shawarci 'yan kabilar Ibo da su lura sosai a yayin zaben 2019.
Mista Okorocha, wanda ya yi gargadin...