Tag: Osibanjo
Wata Ƙila Jamhuriyyar Nijar ta Karɓi Bakwancin Tsohon Sarkin Kano.
Ana zaton tsohon sarki zai kasance a cikin manyan baƙi da Kuma Shuwagabanni na Sauran Ƙasashen Duniya dake da maƙwabtaka da Ƙasar Nijar, domin bikin rantsar da Shugaban Ƙasar ta Nijar wato Bazoum Muhammadu
A Lokacin Ina Saurayi Ƴan Mata Ba Sa Kulani Saboda...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i, ya wallafa bidiyon wata hira da ya taɓa yi a shafinsa na tiwita da ɗan...
Aisha Buhari Ta Gargadi Iyaye Su Hana ‘Ya’yansu Fada A Ranar...
Uwargidan mataimakin shugaban Najeriya, Dolakpo Osinbajo ta gargadi al’ummar Ƙasar nan da su fito kwansu da kwarkwatansu don gudanar da zabe a zabubbukan da...