Gida Tags PDP

Tag: PDP

Joshua Dariye Ya Samu Tikitin Takarar Sanata A Jam’iyyar Labour

Tsohon Gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye, zai yi takarar sanata a Mazabar Sanata ta Filato ta Tsakiya a ƙarƙashin tutar jam'iyyar LP...

Gwamnatin Jonathan Ce Ta Ƙyanƙyashe Matsalar Rashin Tsaro A Najeriya —...

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce rashin adalci ne a dinga danganta Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari da gaza kawo ƙarshen...

Rikicin PDP A Kano: Muhammad Abacha Ya Maka INEC A Kotu

Ɗan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP tsagin Shehu Wada Sagagi, Muhammad Abacha, ya maka Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya,...

Ko na bar mulki tsaro da haɗin kan Najeriya ne a...

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce haɗin kan ƙasar da tsaronta, "su ne abin da zan ci gaba da sakawa a gaba...

INEC Ta Kafe Sunan Sadiq Wali A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan...

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya, INEC, ta kafe sunan Sadiq Wali a matsayin ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam'iyyar...

2023: Salihu Sagir Takai ya yi ɓatan dabo a siyasar Kano

A dai-dai lokacin da watanni Bakwai zuwa Takwas su ka rage a gudanar da babban zaɓen shekarar 2023, wata tambaya da ta...

Senata Adeleke Ademola: Abubuwan da ba ku sani ba game da...

A safiyar yau Lahadi Hukumar zabe INEC ta bayyana Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya yi nasara a zaben...

Mu’azu Magaji na shirin yin takarar gwamnan Kano a jam’iyyar LP...

Tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu'azu Magaji, na shirye - shiryen ficewa daga jam'iyyar PDP dan yin takarar gwamnan a jam'iyyar...

Zaɓen Osun: Ɗan takarar PDP Ademola Adeleke ya kama hanyar lashe...

Alkaluman da hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta fitar game da zaben gwamnan Jihar Osun sun nuna cewa dan...

2023: Me ya sa Muhammad Abacha ba shi da tasiri a...

Siyasar Kano Masu iya magana na cewa siyasar Kano sai Kano, kuma kamar kowacce kakar siyasa akan samu ƴan...