Gida Tags Peter Obi

Tag: Peter Obi

Bayan Zaɓen Shugaban Ƙasa: Nauyin Rabi’u Musa Kwankwaso a siyasar Najeriyar

Wannan zaben shugaban kasa da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairu 2023 ya nuna a fili Peter Obi, dan takarar shugabancin...

INEC ta gaza cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya –...

Gamayyar ƙungiyoyi fararen hula a arewacin Najeriya wato Northern States Civil Society Network sun bayyana cewa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta...

Idan har Peter Obi ya faɗi zaɓe a 2023 zamu koma...

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Mista Babachir Lawal, ya ce shi da wasu jiga-jigan siyasa masu goyon bayan dan takarar shugaban kasa na...

2023: Peter Obi ya ziyarci Khalifan Tijjaniya na Najeriya, Muhammad Sanusi...

Dan takarar shugaban Najeriya a Jam'iyyar Labour Peter Obi, ya ziyarci Khalifan ɗarikar Tijjaniyya na Najeriya, Malam Muhammadu Sanusi II a gidansa...

2023: Peter Obi ya ziyarci fadar Kano

Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi tare da ya ziyarci mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero...

2023: Sanata Rabi’u Kwankwaso ya zo na ƙarshen baya a zaɓen...

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya zo na huɗu a wani...

Sa-In-Sa Ta Ɓarke Tsakanin Fati Muhammad Da Magoya Bayan Peter Obi

Tsohuwar jaruma a Kannywood, Fati Muhammad, ta yi shaguɓe ga magoya bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar LP, Peter Obi, bisa...

Mu’azu Magaji na shirin yin takarar gwamnan Kano a jam’iyyar LP...

Tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu'azu Magaji, na shirye - shiryen ficewa daga jam'iyyar PDP dan yin takarar gwamnan a jam'iyyar...

2023: PDP ta garzaya kotu dan a haramtawa Tinubu da Peter...

Babbar jam'iyyar hamayya ta Najeriya, PDP ta shigar da kara ta neman kotu ta tilasta wa hukumar zaben kasar, INEC ta hana...

Rabi’u Kwankwaso ne silar talaucin ƴan Najeriya Miliyan 100 —Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP na daga cikin mtuanen da suka jefa ’yan Najeriya miliyan 100 a kangin talauci, inji...