Tag: PMB
Kukan Sheikh Pantami, Siyasa Ko Tausayin Talakawa?
Malamai kan shiga lamarin siyasa ta hanyar yin magana, sharhi, shiga jam'iyya ko bayar da goyon baya ga ɗan takara ko kuma wani tsage ko kuma wata aƙida haka shi ma Pantami ya yi a shekarun baya, haka shi ma Malam Pantami wata gaba ta samu yana cikin wa'azi sai ya fashe da kuka.
Al’majirci: Mathew Kukah ba shi da Laifi (1)
Almajiranci al’ada ce wadda ta samo asali daga addinin musulunci kuma ta zama wata hanya ta samar da malamai a cikin al’umma tare da...