Gida Tags Police

Tag: Police

Ƴan mata a Kano sun buɗe dandalin WhatsApp domin addu’ar zaman...

Ƴan matan sun bayyana cewa matsalolin tsaro da matsin rayuwa da a ke fuskanta a ƙasar nan sun samo asali ne daga aikata alfasha da munanan halaye ta hanyar amfani da wayoyin salula na zamani.

Fitila: Arewacin Najeriya A Hannu Ƴan Bindiga

Rahotanni da ke fitowa daga waɗannan yankuna na nuni da cewa a yanzu haka al'ummar waɗannan yankuna ba su da ikon su aurar da ƴaaƴansu ko suyi raɗin suna ko wata hidima ba tare da sanarwa waɗannan ƴan bindiga ba.

Kwanciyar Hankali Ya Dawo a Gada Biyu Dake Birnin Jos

Tuni dai Jami'an tsaro ba tare da ɓacin lokaci ba  suka tarwatsa matasan tare da bude hanyar don cigaba da zurga-zurga.

Fitila: Me Kafafen Yada Labarai Su Ke Cewa A Makon...

Babban abun duba anan shi ne, zamu gane cewa hakika gwabnatoci a dukkanin matakai kama daga jihohi har zuwa tarayya sun gaza kare rayuka da dukiyoyi na al’umma wadda suka bari ƴan ta’adda suna cin karensu ba babbaka musamman a yankin arewa maso yamma.

Gwamnatin Kano zata tura mutane 4,000 ‘Yan asalin Kano domin samun...

A cewarsa, an kuma horar da wasu matasa daga jihar kwanan nan a matsayin aikin ɗan sanda,

Jami’an Yansanda A Jihar Kano Sun Kama Masu Sayen Kuri’u

Rundunar Yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da kama wasu mata guda biyu da maza uku a lokacin da suke kokarin sayen kuri’u a...

Zazzafan Hukuncin Wanda Aka Kama Yana Sayan Ƙuri’u A Lokacin Zaɓe

Shugaban Hukumar EFCC shiyyar Kaduna, malam Mailafiya Yakubu yace sayan Kuri’u a lokacin zabe laifi ne da yake dauke da hukuncin shekara 12 a...

Dubu ta Cika: ƳanSanda Sun Damke Mutane 24 a Kaduna

Rundunar YanSanda na jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu bata gari guda 24 a jihar. Kwamishinan YanSandan jihar, mallam Ahmad Abdurrahman ne ya bayyana...

Wata Sabuwa: Ƴan Sanda Sun Kama Takardun Zabe Na Bogi A...

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda ta jihar Sokoto Muhammad Sadiq, ya ce jami’an ‘yan sanda sun kama wani mutum mai suna...

Jawabin Shugaba Buhari kan kashe-kashen da aka yi a Kaduna

Shugaban kasa muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa bisa kisan da aka yi a jiya juma’a a karamar hukumar Kajuru da ke jihar kaduna. Shugaban...