Gida Tags Politics

Tag: Politics

Fitila: Ko Murtala Sule Garo Na Shirin Yin Taɓare Ne A...

Hakan kuwa ta kasance domin kuwa Jim kadan bayan da kotun ƙoli ta tabbatar da shugabanci Abdullahi Abbas wanda ke tsagin Gwamnan Kano sai aka fara samun tutsun jaki daga wasu bangarori na jiga-jigai na jam'iyar inda wasu manya daga cikinta suka fice suka koma jam'iyun adawa.

Fitila: Zaɓen APC Na ƙasa An yi Kitso da Kwarkwata, APC...

Da farko dai rikice-rikice na cikin gida musamman bayan zaɓen shugabannin jam'iyar na jahohi yayi tsamari inda har yanzu wasu waɗanda suke ganin ba a kyauta musu ba suna kotu domin ganin cewa ikon tafiyar da jam’iyar ya dawo hannunsu.

Shugaban ƙasar Amurka Joe Biden ya samar da ayyuka miliyan uku...

Kusan watanni shida bayan rantsar da shi a ranar 20 ga Janairu, 2021, Shugaban Amurka, Joe Biden ya ce gwamnatinsa ta samar...

Fashin Baƙi: Tarnaƙin da ya hana Dimukuraɗiyya aiki a Najeriya

Nigeriya kasace da ta sami yancin kanta a shekarar 1960. Kuma tana daya daga cikin manya kasashe masu tasowa da karfin arzikin man...

Siyasar Daba ga Matasa ko Gudu a Duhu (1)

Siyasa ta ginu ne ta fannin Dumukuradiyya kowa yana da yanci ya shiga jam'iyyar da yaga ta kwanta masa a zuciyarsa, ko kuma ya...