Tag: sakamakon zaɓe
Zaben Jihar Sokoto: Tambuwal Yayi Nasara
Gwamna jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya samu nasara
Gwamnan ya sha da kyar bayan da ya kada abokin adawarsa da kuri'u 342.
A bayyana sakamakon zaɓen gwamnan Kano kafin Sallar Isha’i- Kwamishinan ‘Yan...
Labarin da BBC ta wallafa na cewa Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, Mohammed Wakili, ya ce a sanar da sakamakon zaben jihar Kano kafin...
‘Yan takarar Majalisun Tarayya na jam’iyyar PDP a jihar Borno sun...
'Yan takarar Majalisun Tarayya na jam'iyyar PDP a jihar Borno sun ki amincewa da sakamakon zaben da aka bayyana na jihar bisa zargin magudin...