Gida Tags Sanusi

Tag: Sanusi

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Ya Biya Wa Ɗaurarru Tarar Miliyan N24

Tsohon Sarkin Kano kuma Halifan Tijjaniyya a Najeriya, Muhammad Sanusi II, ya 'yantar da mazauna gidan gyaran hali har mutum 38 a...

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Ya Jagoranci Sallar Idi A Kaduna

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya jagoranci Sallar idi a jihar Kaduna. Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Elrufa'i...

Ba Ni Da Sha’awar Yin Takarar Shugaban Ƙasa— Sanusi

Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya ce ba shi da sha'awar yin takarar shugabancin Najeriya. Tsohon Sarkin ya...

Yajin Aiki Ya Hana Sauraron Ƙarar Da Sanusi Ya Maka Ganduje

Wata ƙara da tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya shigar a gaban Babbar Kotun Tarayya, Abuja ta samu cikas a yau...

Tijjaniyya Ta Tabbatar Da Sanusi A Matsayin Halifanta A Najeriya

Shugaban Ɗariƙar Tijjaniyya, Muhammadul Mahi Niasse ya sanar da tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll a matsayin Halifan Tijjaniyya a Najeriya, kuma...

Sanusi Ya Sauka A Nijar Don Halartar Bikin Rantsar Da Sabon...

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya sauka a Jamhuriyar Nijar don halartar bikin rantsar da sabon Shugaban Ƙasar, Bazoum Muhammadu.

Ba Mu Naɗa Sanusi A Matsayin Halifan Tijjaniyya A Najeriya Ba—...

Ɗariƙar Tijjaniyya ta musanta naɗa tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, a matsayin Halifanta a Najeriya. Sheikh Mahi Nyass,...