Tag: Shekarau
Gazawar Maza ce ta sa na fito takarar gwamnan Kano –...
Ƴar takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar NRM Hajiya Aishatu Mahmoud ta bayyana cewa gazawar da Maza su ka yi wajen magance...
Kyawawan Manufofi Da Dabarun Siyasar Da Na Koya Daga Kwankwaso –...
tabbas irin nasarorin da Kwankwaso ya samu lokacin da yake gwamnan Kano daga 1999 zuwa 2003 da 2011 zuwa 2015 abu ne na musamman kuma mai muhimmanci da za a yi koyi da shi musamman ta fuskar gina ɗan Adam da samar mayan ayyukan more rayuwa.
Shekarau Shi Kaɗai Ya Bar NNPP— Shugaban Jam’iyya
Shugaban jam'iyyar NNPP na ƙasa, Farfesa Rufai Alkali, ya ce tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau shi kaɗai ya bar...
Sauya Sheƙar Shekarau: NNPP Ta Faɗa Cukumurɗa Irin Ta Siyasa
Jam'iyyar NNPP ta Rabi'u Musa Kwankwaso ta faɗa cikin wata cukumurɗa irin ta siyasa saboda Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya,...
NNPP Ta Maye Gurbin Shekarau Da Rufai Sani Hanga
Jam'iyyar NNPP ta tabbatar da Rufai Sani Hanga a matsayin ɗan takarar sanata a Kano ta Tsakiya a zaɓen 2023.
Malam Ibrahim Shekarau: Ɗan Siyasar Da Ba A Dogaro Da Shi
Malam Ibrahim Shekarau, tsohon Gwamnan jihar Kano, mutum ne da ya shiga siyasa a 2023 da ƙafar dama.
Kafin...
Atiku Ya Sauka A Kano Don Yi Wa Shekarau Maraba Da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sauka a jihar Kano domin karɓar tsohon Gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau,...
Za Mu Girmama Duk Matsayar Da Shekarau Zai Ɗauka—NNPP
Shugaban jam'iyyar NNPP na ƙasa, Farfesa Rufa'i Alkali, ya ce jam'iyyar ba za ta shiga ka-ce-na-ce na ba gaira ba dalili ba...
A Gidan Haya Nake Zaune A Abuja— Shekarau
Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce har yanzu fa a gidan haya yake zaune a Abuja.
Shekarau Ya Gindaya Sharuɗɗan Da Za Su Sa Ya Koma PDP
Majalisar Shura ta da'irar siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya wasu sharuɗɗa waɗanda ta ce dole sai an cika su kafin tsohon...