Gida Tags Shugaba Muhammad Buhari

Tag: Shugaba Muhammad Buhari

Shugaban ƙasa Buhari zai bar Nijeriya zuwa ƙasar Rwanda

Ka zalika ana saran shugaban zai tattauna da sauran shugabannin ƙasashen da su ka halarci taron.

Sama da kwanaki 130 da fara yajin aikin ƙungiyar ASUU, Shugaba...

Yace Nijeriya ta biya bashin da ake binta na sama da dala 654,291 kan maganar.

2023: Tinubu ne ke da ikon zaɓar mataimaki ba gwamnonin APC...

Ya ce, akwai buƙatar jam’iyyar ta yi zurfin nazari wajen duba haɗin kai da adalci ga kowani yanki na ƙasar nan wajen zaɓar mataimakin shugaban ƙasa.

Maulud: Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranar Talata a Matsayin Ranar Hutu

Ya shawarci dukkan ‘yan Nijeriya da su sanya soyayya, haƙuri da juriya a rayuwar su kamar yadda wadannan su ne ɗabi’un Annabi Muhammadu (S.A.W), Inda ya ƙara da cewa yin hakan zai tabbatar da zaman lafiya da tsaro a ƙasar. 

Shekaru 61 da Samun ‘Yancin Kai,Shin ko kun san Jerun Shugabannin...

Bayan rasuwar sa ta sanadiyyar juyin mulkin da akai musu hakan ya kawo mulkin Manjo Janar Johnson Thomas Aguiyi-Ironsi, Shugaban Gwamnatin Sojan kasarnan na farko . An haife shi ranar 3 ga Maris, 1924 a garin Umuahia-Ibeku dake jihar Abia, inda ya kwashe kwanaki 194 akan karagar mulki.

Ku Kyautata Zato Ga Najeriya – Osinbajo

Osinbajo ya faɗi haka ne yayin wata ganawa da manema labarai jim kaɗan bayan kammala ibadar Easter a mujami’ar Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a Lahadin da ta gabata.

COVID-19: Shugaba Buhari Zai Raba Tallafin Kayan Abinci Ga Talakwan Najeriya

Kimanin tan dubu 70 na hatsi ne shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin rarrabawa ma mabukata a jihar Lagos da Ogun da...

Akwai Alkhairi Mai Yawa A Game Da Rufe Iyakokin Ƙasar Nan...

Shugaban ƙungiyar Muryar Talaka na ƙasa reshen jihar Kano kwamaret Balarabe Yusif Babale Gajida, yace hakika rufe iyakokin ƙasar nan yana da...