Tag: Shugaba Muhammadu Buhari
Bayanan Ƙarya aka Bawa Shugaban Ƙasa kan Canjin Fasalin Kuɗi –...
To sai dai a cewarsa duk da ƙara wa'adin ranar karɓar da ajiyar kuɗin zuwa 10 ga watan nan da muke ciki 'yan Nijeriya na ci gaba da shan wahala wajen bin layi da zaman banki don samun sabon kuɗin
Video: Yadda al’umma ke shan wahala sakamakon aikin Sabuwar flyover da...
A kudirinta na saukaka hanyoyin sufuri da kuma kawata gari, gwamnatin jihar Kano ta fara aikin flyover a shataletalen gidan man...
Matsalar tsaro: Ƴan Najeriya sun ‘gaji da mulkin Buhari’
Ƴan Najeriya daban - daban na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu kan matsalar tsaro a da ke faruwa a yankin arewa maso...
Shekaru 61 Da Samun Ƴancin Kan Najeriya: Ina aka dosa?
Yau juma'a 1 ga watan Oktoba 2021 Najeriya ke bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kai daga Turawan mulin mallakar Ingila.
Yadda shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya faɗi yana...
Bayanai sun yi nuni da cewa, Bawa na cikin magana sai aka ji ya shiru, jim kadan bayan hakan sai aka ka...
Zamu baiwa Goodluck Jonathan takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2023...
Jama’iyya mai mulkin Najeriya APC ta bayyana cewa za ta bar tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya yi takarar shugabancin...
Kwanaki ɗari (100) da rufe shafin Tuwita
A ranar 4 ga watan Yunin shekarar 2021 ne shafin Tuwita ya daina aiki a Najeriya bayan da gwamnatin tarayya ta dakatar...
Zaɓen shugaba Buhari a matsayin shugaban ƙasa shi ne zaɓen tumun...
Wani matashin ɗan jarida a jihar Katsina, Ahmad Yakubu Maidoki ya bayyana cewa zaɓen da ƴan Najeriya su ka yiwa shugaba Muhammadu...
Manyan Ayyukan Alherin Da Pantami Ya Yi Waɗanda ‘Yan Najeriya Za...
Kafin zuwan Pantami, abu ne sananne kan yadda wadannan kamfanoni suka mayar da yan Nijeriya saniyar tatsa ko kuma suke matsarsu kamar tukunza ta hanyar cire musu kudade babu gaira babu saba tare da sanya su cikin tsarin da za’a ke cirar musu kudi ba tare da sani ko yardarsu ba. Wanna duk ya zama tarihi ga yan Nijeriya.
Yadda Talakawan Najeriya Su Ka Amfana Da Naira Biliyan 52 A...
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta rabawa talakawan Najeriya da ke wani yanki a Abuja naira biliyan hamsin da biyu (N52,000,000,000) a cikin...