Gida Tags Siyasa

Tag: siyasa

Nauyin ‘Yan Takarar Shugabancin Najeriya A Idon Manazarta

Suleiman A Suleiman guda ne daga cikin masu yi wa jaridar Daily Trust rubutu duk mako. Rubutunsa yana fitowa a shafin ƙarshe...

M.Ibrahim Shekarau: Gida ɗaya tal kawai na mallaka a Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar shiyyar Kano ta tsakiya, malam Ibrahim Shekarau, ya ce a yanzu bashi da wani...

Sanatan Abuja ya zama shugaban marasa rinjaye na majalissar dattawa

Sanata Phillip Aduda da ya ke wakiltar mutanen Abuja a ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP ya zama shugaban marasa rinjaye.

Buɗe Kakar Siyasa: Lokacin yaudarar talakawa

Tun kafin ƴan Nijeriya su shiga wannan shekara ta 2022 aka fara ganin alamun yadda ’yan siyasa ke zumuɗin ganin shekarar 2021...

Fitila: Zaɓen APC Na ƙasa An yi Kitso da Kwarkwata, APC...

Da farko dai rikice-rikice na cikin gida musamman bayan zaɓen shugabannin jam'iyar na jahohi yayi tsamari inda har yanzu wasu waɗanda suke ganin ba a kyauta musu ba suna kotu domin ganin cewa ikon tafiyar da jam’iyar ya dawo hannunsu.

Idan Muka Fadi Zaɓe A 2023 Ba Za Mu Iya Azumi...

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya gargaɗi 'yan PDP cewa idan jam'iyyar ta fadi zaɓe a 2023, ba fa za ta...

Wani Malami Ya Shawarci ‘Yan Siyasar Najeriya Su Saci Ƙuri’a Don...

Malamin AddiniLimamin majami'ar Power City International, Uyo, Akwa Ibom, Abel Damina, ya shawarci 'yan siyasar Najeriya da su fara shirin satar ƙuri'a...

Fitila: Yadda Gwamnatin Najeriya Ke Tauye Wa Jama’a ‘Yancin Faɗar Albarkacin...

A wannan mako za mu yi duba da irin yadda mahukunta a ƙasar nan ke wuce makaɗi da rawa wurin hana al'umma...

Ƴan mata a Kano sun buɗe dandalin WhatsApp domin addu’ar zaman...

Ƴan matan sun bayyana cewa matsalolin tsaro da matsin rayuwa da a ke fuskanta a ƙasar nan sun samo asali ne daga aikata alfasha da munanan halaye ta hanyar amfani da wayoyin salula na zamani.

Fitila: Manyan Abubuwan Da Suka Faru A Duniya A 2021

Wannan makwon bari mu yi duba da waiwaye kan wasu manyan al’amura da suka faru a shekarar da muka yi bankwana da...