Gida Tags Sokoto

Tag: Sokoto

Atiku Abubakar ya ziyarci ‘Hubbaren Shehu Usman Danfodiyo’

Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Hubbaren Shehu Usman Danfodiyo da ke jihar Sokoto domin yin...

Rasuwar Shehu Malami, Sarkin Sudan babban rashi ne ga ƴan Najeriya...

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana rasuwar tsohon jakadan Najeriya a ƙasar Afrika ta Kudu, Shehu Malami (Sarkin Sudan) a matsayin babban rashi...

Sarkin Karaye Ibrahim Abubakar II ya angwance da Gimbiya Hadiza Hassan

A jiya Asabar aka ɗaura auren Mai Martaba Sarkin Karaye Alhaji (Dr) Ibrahim Abubakar II da ɗiyar Sarkin Musulmi, Gimbiya Hadiza Hassan...

Mutum 26 Sun Mutu A Sokoto A Ƙoƙarin Guje Wa ‘Yan...

Aƙalla gawarwakin mutum 26 aka gano a ƙauyen Duma dake ƙaramar hukumar Tureta ta jihar Sokoto. Mutanen sun nitse...

Akwai ƴan ta’adda ‘Dubu Talatin’ a shiyyar Arewa – maso -Yamma...

Cibiyar Dimokradiyya da ci gaba ta Najeriya CDD, ta bayyana cewa yankin Arewa-maso-Yamma na kasar nan na ɗauke da ƴan ta’adda, waɗanda...

Tilas Bola Tinubu ya ɗauki mataimaki daga Arewa Maso Yamma –...

Gwamnoni da Ministoci da sauran kusoshin jam’iyyar APC da suka fito daga yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun ce dole dan takarar...

Aminu Tambuwal zai yi takarar Sanata a Sokoto

Gwamnan jihar Aminu Tambuwal ya koma gida tare da shirin karɓar takarar Sanatan Sokoto ta Kudu, bayan rasa takarar shugaban ƙasa a...

Hukuncin Da Aka Yi Wa Deborah Daidai ne Amma An Yi...

Mu Musulmai, da ma waɗanda ba Musulmai ba sanannen abu ne cewa duk wanda ya taɓa janibin Ma'aiki (SAW) kashe shi akeyi, koda ko ya tuba. A addinin Musulunci kenan.

Buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa ga ƴan bindiga na arewa maso yamma da...

Bayan gaisuwa, na lura sosai cewa tun shigowar watan azumi yawan hare-haren da ku ke kaiwa ya ragu matuƙa musamman a jihohinmu...

Mutuwar Yara A Haɗarin Kwale-kwale Abin Tashin Hankali Ne— Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmin Najeriya, Mai Alfarma Sa’ad Abubakar III, ya ce mutuwar wasu matasa 29 a wani haɗarin kwale-kwale a ƙauyen Gidan Magana,...