Gida Tags Talauci

Tag: Talauci

Gazawar Buhari ce ta jefa ‘Yan Najeriya cikin Talauci da Fatara...

Gwamnonin Najeriya 36 sun shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewar gazawarsa wajen samar da tsaro da kuma kasa cika alkawarin da ya yiwa...

Halin da ƴan Najeriya su ka tsinci kan su a mulkin...

A shekarun baya, ƙarfe 9 na dare almajirai sun gama bara. Ba za ka ƙara jin 'Allazi wahidin' ba sai da...

Zaman Lafiya Da Ƙaruwar Arziki: Aisha Buhari ta buƙaci a yiwa...

Uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, ta buƙaci da a yi wa Najeriya addu’a tana mai tunatar da cewa Allah ne kadai...

Yau ta ke Ranar Yaƙi da Talauci: Fiye da ƴan Najeriya...

Ranar 17 ga watan Oktoba na kowacce shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da Talauci...

Mun Fitar Da ‘Yan Najeriya Miliyan 4 Daga Talauci— Ministan Noma

Ministan Noma da Raya Karkara na Najeriya, Mohammed Abubakar, ya ce an fitar da 'yan Najeriya miliyan 4.2 daga talauci ta fannin...

Abin da ya kamata jihohin Arewacin Najeriya su yi domin kaucewa...

Lokaci yayi da jihohin arewa zasu gane cewa, Nijeriya ba zata ci gaba da kasancewa yadda take ba a yanzu haka. Jihohi...

Rashin Tsaro Ya Hana Najeriya Cimma Buƙatun SDGs- Sanusi

A ranar Laraba ne tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya ce lallai mayar da hankali da gwamnatin tarayya ta yi...

Kimanin ‘Yan Najeriya Miliyan 83 Ke Fama Da Talauci- NBS

Kimanin kaso 40 cikin ɗari na 'yan Najeriya (ko 'yan Najeriya miliyan 82.9) ke rayuwa a cikin talauci, Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya,...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabawa Talakwan Jihar Kano Tallafin 20,000

Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta fara rabon naira miliyan dubu daya da miliyan dari biyar a kananan hukumomi 15 da ke jihar...

Mutane Miliyan 820 Ne Su Ke Fama Da Yunwa A Faɗin...

A cewar Majalisar Dinkin Duniya, yanzu haka akwai mutane kimamin miliyan 820 da ke fama da yunwa ko kuma rashin abinci mai...