Tag: Train
Wayyo: Jirgin kasa yayi mummunan hatsari a yankin jihar Legas
Jirgin kasa yayi mummunan hatsari a yankin jihar Legas, har yanzu ba'a tantance yawan mutane da suka rasa rayukansu ba.
Cikakken labarin zai zo...
Duba jiga-jigan aiyukan da Gwamnatin Buhari ta kammala kafin 2019
Duk da yake ba kasafai aka fiye samun gwamnatin da ta gaji wata a siyasa ta karasa aiyukan da wacce ta shude ta faro...