Tag: Unicef
An cafke masu sayar da kayan da ‘Bankin Duniya’ ya bayar...
An cafke wasu ƴan kasuwa su uku a Jihar Kaduna bayan an same su suna sayar da wasu jakunkunan makaranta wanda Bankin...
Yau ce Ranar Littafi ta Duniya, wanne littafi ne ya yi...
Hukumar raya Ilimi, Kimiya da kuma tattalin al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO, ta ware kowacce 23 ga watan Afrilun kowacce shekara...
Ƴan Najeriya na cigaba da bayyana takaicinsu kan lalacewar makarantun boko...
Al'ummar Najeriya na ci gaba bayyana takaicinsu akan wasu hotunan makarantun Sakandare da na Firamare mallakin jihar Kano a shafukan sadarwa na...
Yau ce ranar yaƙi da cutar AIDS ko SIDA, mai karya...
Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 1 ga watan Disambar kowacce shekara a matsayin ranar yaki da cutar AIDS ko SIDA, mai...
UNICEF Ya Bada Tallafin Miliyan 105 Ga Makarantun Islamiyya Na Kano
Asusun Tallafa wa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ya bada tallafin Miliyan N105 ga makarantun Islamiyya 440 a ƙananan hukumomi 44...
Rashin Tsaftacaccen Ruwan Sha Yafi Kashe Yara Fiye Da Bindiga –...
A wani rahoto da kungiyar UNICEF ta fitar mai taken “water under Fire” yayi duba ne akan irin...
Al’majirci: Mathew Kukah ba shi da Laifi (1)
Almajiranci al’ada ce wadda ta samo asali daga addinin musulunci kuma ta zama wata hanya ta samar da malamai a cikin al’umma tare da...