Tag: Waec
Jarrabawa Kyauta: Kwankwaso Ya Yi Alƙawarin Da Ba Zai Cika Ba
Wato ina ga Kwankwaso yana abin nan ne da Bature ke cewa 'clever by half'. Ga wanda bai san me ake nufi...
Ɗalibai Sun Samu Gagarumar Nasara A Jarrabawarmu Ta 2021— WAEC
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Afirka ta Yamma, WAEC, ta fitar da sakamakon Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Afirka ta...
NECO Ta Samu Sabon Shugaba
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin Farfesa Ɗantani Wushishi a matsayin sabon Shugaban Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare...
Duk Ɗalibin Da Ya Yi Maguɗi Ba Zai Sake Rubuta Jarrabawarmu...
Duk Ɗalibin Da Muka Samu Da Maguɗi Ba Zai Sake Rubuta Jarrabawarmu Ba--- WAECHukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandare ta Afirka ta Yamma,...
WAEC Ta Saki Sakamakon Jarrabawar 2020
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afirka ta Yamma, WAEC, ta sanar da fitar da sakamakon Jarrabawar Kammala Babbar Sakandire ta Afirka...
WAEC Za Ta Sa Sabuwar Ranar Fara WASSCE Ta 2020- Gwamnatin...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce akwai yiwuwar Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afirka ta Yamma, WAEC ta sauya lokacin gudanar da...
Bana Ɗaliban Najeriya Ba Za Su Rubuta Jarrabawar WASSCE Ba
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta janye sanarwar da ta bayar tunda farko ta sake buɗe makarantu, tana mai cewa ɗaliban Najeriya ba za...
Za A Fara Jarrabawar WASCE Ranar 4 Ga Agusta
Za a fara Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Afrika ta Yamma, WASCE daga 4 ga Agusta zuwa 5 ga Satumba, 2020.
Coronavirus: WAEC Ta Ɗaga Jarrabawarta Har Illa Ma Sha Allahu
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afirka ta Yamma, WAEC, ta dakatar da Jarrabawar Kammala Sakandire ta 2020, WASSCE 2020 har sai...
WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar 2019
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afirka ta Yamma, WAEC ta saki sakamakon ɗalibai 1,020,519 da suka zauna jarrabawar bana ta May/June...