Gida Tags Yan Kasuwa

Tag: Yan Kasuwa

Inada Burin Zama Ɗaya Daga Cikin Manyan ‘yan Kasuwa a Duniya,...

Ina da burika da yawa amma babban burina a kasuwanci a yanzu shi ne na ga kasuwanci na ya bunƙasa, kazalika na zamo cikin manyan ‘yan kasuwan da ana faɗar sunansu a ko’ina an sanni ta hanyar kasuwancina. Sannan kuma ina fatan kasuwanci na ya bunƙasa ya zamo ba a iya sayar da candies na tsaya ba

Andawo da Tashi da Saukar Jiragen Saman Ƙasa da Ƙasa...

A baya dai Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranar Litinin, 5 ga watan Afrilu, a matsayin ranar dawowa, amma daga bisani aka kara matsawa da ita zuwa 6 ga Afrilu 2021, sakamakon ranar ta zo a cikin ɗaya daga ranakun bukukuwan Ista.

Rufe Iyakokin Ƙasar Nan Ya Yi Kyakkyawan Tasiri Akan Tattalin Arziki...

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce kwalliya na biyan kudin sabulu dangane da matakin gwamnatinsa na wucin gadi kan rufe kan iyakokin...