Gida Tags Zaɓe

Tag: zaɓe

Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Muka Gabatar Abin A Yaba Ne— Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce zabuƙan shugaban ƙasa da na 'yan Majalisar Dokoki da aka gabatar ranar 25 ga Fabrairu, 2023,...

Mun Shirya Tsaf Don Gudanar Da Zaɓen Gwamnoni— INEC

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ce ta gyara matsalolin da ta fuskanta a yayin zaɓen shugaban ƙasa da...

Zaɓe: Ana Ci Gaba Da Kira Ga Shugaban INEC Cewa Ya...

Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula 18 ne suka gudanar da wata zanga-zanga a ofishin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, a...

INEC ta gaza cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya –...

Gamayyar ƙungiyoyi fararen hula a arewacin Najeriya wato Northern States Civil Society Network sun bayyana cewa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta...

Gamayyar Ƙungiyoyin Matasan Arewa sun Nuna Gamsuwa da Zaɓen 2023

Ƙungiyoyin matasa a Arewacin ƙasar nan sun bayyana gamsuwarsu da yadda hukumar INEC ta gudanar da zaɓen 2023.

Nasarar Da Tinubu Ya Samu Ta Nuna Dimokuraɗiyyarmu Ta Balaga— Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya taya sabon shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu bisa nasarar da ya yi a zaɓen shugaban ƙasa.

Zaɓe: ‘Yan PDP A Kano Sun Koka Bisa Rashin Kataɓus Ɗin...

Wasu 'yan jam'iyyar PDP a Kano sun koka bisa rashin kataɓus ɗin jam'iyyar a jihar a zaɓen shugaban ƙasa da aka gabatar...

Ƴan bangar siyasa sun yi awon gaba da na’urar kaɗa zaɓe...

Ƙarancin jami’an tsaro a yankin ƙaramar hukumar Rano, ya tilastawa ma’aikatan zaɓe dawowa babban ofishin zaɓen ƙaramar hukumar ba tare da sun kammala aikin su ba.

Za A Rufe Dukkan Jami’o’in Najeriya Har Sai Bayan Zaɓe

Hukumar Kula da Jami'o'i ta Ƙasa, NUC, ta umarci shugabannin jami'o'in ƙasar nan da su rufe jami'o'in gabanin zabuƙan 2023.

CBN Ba Zai Yi Wani Abu Da Zai Kawo Cikas Ga...

Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya ce bankin ba zai yi wani abu da zai kawo cikas ga zaɓen 2023...