Tag: Zaɓen 2019
INEC na maraba da suka- Farfesa Yakubu
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC ta buƙaci Turawan Zaɓenta, EOs da su bayyana ra'ayoyinsu da suka a kan yadda...
Kun san abubuwan da suka faru a yaƙin neman zaben Atiku...
A ranar Lahadi, 10 ga watan Fabrairu, 2019 ne dan takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci jihar...
Hukumar Wayar da kai ta ƙasa ta ƙaddamar gangamin wayar da...
Wannan gangami anyi shine a jihar Bauchi karkashin jagorancin Darakta Janaral na Hukumar Dr Garba Abari yadda ya bayyana irin matakan da hukumar...