Gida Tags Zaria

Tag: Zaria

Zinarun Zazzau ta fito neman kujerar majalisar dokoki a jihar Kaduna

Fitacciyar mai amfani da shafukan sadarwar na zamani musamman shafin Facebook, wato Khadija Muhammad Sani wacce ta ke da laƙabin Zinarun Zazzau...

Al’umma a Zaria sun shiga ruɗani bayan da wata mata ta...

An samu rabuwar kai a unguwar Tudun Wadan Zariya, bayan wata mai juna biyu ta yi ikirarin haifar wani nau’in halitta mai...

Shugaba Buhari ne ya bayar da umarnin a hallakani – Sheikh...

Shugaban ƙungiyar ƴan uwa Musulmai ta Mazahabar Shi'a Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne ya bayar da...

Garba Aliyu Zaria: Ana alhinin rasuwar mataimakin Editan Sashen Hausa na...

Yan uwa da abokan aiki na ci gaba da bayyana jimaminsu na rasuwar mataimakin Editan gidan rediyon Faransa wato Rfi Hausa Malam...

Gwamna El-Rufai ya kasafta naira biliyan 6 domin inganta kiwon lafiya

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙiyasta kashe naira biliyan 6 domin ingantawa da samar da kayan aiki a manyan asibitocin jihar a shekarar...

Barrister Aisha Ahmad Mohammed: Garkuwar Ilimin ƴaƴa mata ta 2021

A daidai lokacin da kwanaki kaɗan su ka rage mu yi bankwana da shekarar 2021 tare kuma da shiga sabuwar shekarar 2022,...

Shekaru 61 da su ka gabata wata Matashiya ƴar Kano ta...

A cikin watan Nuwambar shekarar 1960 kimanin shekaru 61 da su ka gabata wata kungiya mai suna Nasara Club karkashin shugabancin Muhammad...

Sarkin Zazzau Shehu Idris ya cika shekara guda da rasuwa

A yau Litinin 20 ga watan Satumbar shekarar 2021 marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris ya ke cika shekara...

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta ɗauki Yaro ɗan shekaru 9...

Ƙungiyar ƙwallon Arsenal ta sanar da ɗaukar ta sanar ɗaukar Munnir Muhammad Sada, mai kimanin shekaru 9 da haihuwa.

Wani Suruki Ya Sa An Kama Uban Matarsa Tare Da Alkalin...

Jami’an tsaron yan sanda da ke yaki da yan fashi da makami sun kama tsohon shugaban kamfanin Fijo na kasa, kuma fitaccen...