Tijjaniyya Ta Tabbatar Da Sanusi A Matsayin Halifanta A Najeriya

Shugaban Ɗariƙar Tijjaniyya, Muhammadul Mahi Niasse ya sanar da tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll a matsayin Halifan Tijjaniyya a Najeriya, kuma Halifan Sheikh Ibrahim Inyass. Mai Magana da Yawun Sanusi, Sa’adatu Baba Ahmad ce ta sanar da haka ranar Litinin a shafinta na Facebook. Sa’adatu ta ce Sheikh Niasse …

Read More »