Abubuwa 7 da dole su faru ga kowane ɗan Adam

336

Rayuwar mutum ɗan Adam na farawa ne daga yarinta zuwa kuruciya sannan sai mizanin balaga tare da girma sannan tsufa.

A cikin hakan ne kuma tunda komai yayi farko dole yayi karshe idan banda mahalicci, shi dan Adam din zai mutum.

Labarai24 ta nazarto muku wasu abubuwan da dole kowane mahaluki ya fuskance su ko yana so ko ba ya so.

1:- Mutuwa

2:-Kwanciyar Kabari

3:-Tashin Kiyama

4:-Karbar Takardar Sakamako

5:-Hisabi

6:-Tsallakar Siradi

7:- Shiga Wuta Ko Aljanna

Kuma Duk Wanda Ya Tsaya Ya Karanta, Kuma Ya yada (Sharing) Allah Ka yi Masa Gafara, Kuma ka biya Masa Dukkan Bukatunsa Na Duniya Da na Lahira, Kuma Ka Hada Shi da ANNABI (S.A.W). Amin.

Daga Babangi da A. Maina

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan