Wannan kurar da ku ke gani ba kura bace Mutum ce. Mace ce na tsaye wani mutum ya zo ya watsa mata wani Abu nan take ta koma kura.
A unguwar Kofar Na’isa yanzu haka an kama mutumin, an garzaya da su Police station na Gwale.
Zamu kawo muku labarin yadda ta kaya…
Turawa Abokai