Home / Labarai / Liverpool sun yiwa Barcelona gashin tsire a Anfield

Liverpool sun yiwa Barcelona gashin tsire a Anfield

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta yiwa Barcelona gashin tsire a filin Anfield a wasan zagaye na biyu na gasar zakarun turai wasan kusa dana karshe da suka fafata a daren yau.

A wasan zagayen farko a Camp Nou Barcelona sun lallasa Liverpool daci 3 da nema.

Sukuma yau Liverpool sun yiwa Barcelona ramuwar gayya kuma harda gashin tsire.

Idan za a iya tunawa a kakar wasa ta bara Barcelona ta ci Roma 4 da 1 a wasan farko amma haka da Barcelona suka je kasar Italia aka lallasasu daci 3 da nema.

Shin Barcelona da PSG za a kirasu Danjuma da Danjummai?

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Wasiyyar da marigayi tsohon shugaban ƙasa Umaru Musa Yar’adua ya barwa ƴan siyasar Najeriya

A yau Laraba 5 ga watan Mayun shekarar 2021 tsohon shugaban Najeriya Malam Umaru Musa …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *