
Kungiyar kwallon kafa ta Brussia Dortmund ta bayyana cewar dan wasan ta kuma dan asalin kasar England wato Jadon Sancho bana sayarwa wa bane.
Sun bayyana hakanne duba da sunga kungiyoyin kwallon kafa daga kasar Ingila sunyi ca suna neman wannan dan wasa.
Ita kuwa Dortmund sunce sam bazai dawo gasar ta Premier a bana ba.
Turawa Abokai