Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila ta bayyana cewar ta fasa sayen dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Ajax.
A kwanakin baya ne dai Manchester ta bayyana cewar tana neman wannan dan wasa domin zaiyi mata amfani sosai.
Amma kuma Manchester United sun bayyana dalilinsu na cewa sun fasa sayensa sakamakon ance nan gaba wannan dan wasa zai zama mai kiba sosai zaiyi girma sosai.

Shin koda gaske ne abin da aka fara akan wannan dan wasa?
Turawa Abokai