Crystal Palace sun tsugawa Zaha kudi

190

Kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace ta bayyana cewar zata sayar da dan wasan ta wato Wilfred Zaha.

Zata sayar da wannan dan wasa ne domin tasami kudin da zata sayi wasu ‘yan wasan domin ci gaba da farfado da wannan kungiyar kwallon kafa.

Saidai Kungiyar kwallon kafan ta Crystal Palace ta bayyana cewar duk kungiyar data ke son wannan dan wasa zata biya kudi £80m aka wannan dan wasa.

Shin ko wacce kungiyar kwallon kafa ce zata sayi wannan dan wasa?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan