Tabbas a kakar wasa ta bana anyi sayayya ta ‘yan wasan baya masu tsada a kungiyoyin kwallon kafa daban daban.
Ga jerin’yan wasan da adadin kudin da aka samesu.
1. Lucas Hernandez inda Bayern Munich suka sayeshi akan kudi £80m.
- Matthijs De Ligt inda Juventus suka sayeshi akan kudi £75m.
3. Militao inda kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sayeshi akan kudi £50m.
4. Manolas inda Napoli ta sayeshi akan kudi £36m
5. Pavard inda kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta sayeshi akan kudi £35
6. Diablo wanda kungiyar Paris Saint Germain ta sayeshi akan kudi £31m.
7. Hummels wanda ya koma tsohuwar kungiyarsa ta Brussia Dortmund akan kudi £30m
8. Romero inda ya koma Juventus akan kudi £26
Turawa Abokai