FIFA Ta Fitar Da Tsaiwar Jaddawalin Kasashe Na Kwallon Rairayi a Afrika.

165

Hukumar kwallon kafa ta duniya tare da hadin gwaiwa da hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF sun fitar da tsayuwar jaddawalin kasashe guda 20 da sukafi iya taka leda amma fa a kwallon rairayi a nahiyar Afrika.

Ga jetin kasashen kamar haka:

 1. Senegal
 2. Egypt
 3. Morocco
 4. Nigeria
 5. Madagascar
 6. Ivory Coast
 7. Cape Verde
 8. Libya
 9. Algeria
 10. Tanzanian
 11. Kenya
 12. Mozambique
 13. Equatorial Guinea
 14. Uganda.
 15. Djibouti
 16. Ghana
 17. Tunisia
 18. Zanzibar
 19. Seychelles
 20. South Africa.
Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan