An Fitar Da Tukunya 4 A Gasar Zakarun Nahiyar Turai Ta 2019 Zuwa 2020

44


Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da jaddawalin tukwane harda guda hudu na kungiyoyin dazasu fafata gasar zakarun turai.

Ga jerin tukwanen tun daga ta 1 zuwa ta 4 tare da jerin kungiyoyin kwallon kafan da kowacce tukunya ta kunsa.

Tukunya ta farko:

Liverpool

Chelsea

Barcelona

Manchester City

Bayern Munich

Juventus

Paris Saint Germain

Zenith ST Petersburg

Tukunya ta biyu:

Real Madrid

Athletico Madrid

Benfica

Brossia Dortmund

Napoli

Shaktar Donetsk

Tottenham Hotspur

Ajax

Apoel

Tukunya ta 3

Inter Milan

Olympique Lyonnais

Bayer Leverkusen

Valencia

Salzburg

Olympiacos / Krasnodar

Lask / Circle Brugge

CLUJ / Slavia Praha

Tukunya ta hudu

Galatasary

Locomotive Moscow

Genk

RB Leipzig

Atlanta

Lille

Crevena Zvezda / Young Boys

Dinamo Zagreb / Rosenberg

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan