Maryam Sangadale Za Ta Shiga Daga Ciki

51

Fitacciyar mawaƙiyar nan Maryam A Baba wacce aka fi sani da Maryam Sangadale ta shirya angwancewa da angonta a ranar 28 ga wannan watan da mu ke ciki.

Tun da farko mawaƙiyar ta wallafa sanarwar ɗaurin auren nata ne a shafin ta na fasebuk, in da ta gayyaci masoyanta akan wannan ɗaurin auren.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan