Yan Wasan Dasukafi Taimakawa Aci Kwallo Agasar Premier A 2016 – 2017

260

Gasar Premier ta kasar Ingila gasace data saba kyankyasar ‘yan wasa masu hazaka da kuma masu basira sosai inda wasu kuma da hazakarsu suke zuwa.

Akwai ‘yan wasan da suka nuna bajintar su ta wajen taimakawa azura kwallaye a kakar wasa ta 2016 zuwa 2017 har kawo wannan lokaci na sabuwar kakar wasa da aka shiga.

Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:

 1. Kevin De Bruyne ya taimaka anci kwallaye 39
 2. Christian Eriksen ya taimaka anci kwallaye 37
 3. Leroy Sane ya taimaka anci kwallaye 28
 4. Raheem Sterling ya taimaka anci kwallaye 27
 5. David Silva ya taimaka anci kwallaye 26
Turawa Abokai

1 Sako

 1. Great blog! Do you have any hints for aspiring writers?
  I’m hoping to start my own site soon but I’m a little lost on everything.
  Would you advise starting with a free platform like WordPress or go for a paid option? There are so many options out there that
  I’m completely confused .. Any suggestions? Appreciate it!

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan