Ƴan Najeriya Guda 23 Suna Sauraron Hukuncin Kisa A Ƙasa Mai Tsarki

157

Gwamantin ƙasar Saudiyya ta fitar da sunayen ƴan Najeriya guda 23 da suke jiran hukuncin kisa a ƙasar sakamakon kamasu da akayi da laifin shigar da miyagun kwayoyi cikin kasar, wanda hakan ya saɓa da tsarin dokar ƙasar.
Sunayen mutanen sun haɗar da:

Adeniyi Adebayo Zikri
Tunde Ibrahim
Jimoh Idhola Lawal
Lolo Babatunde
Sulaiman Tunde
Idris Adewuumi Adepoju
Abdul Raimi Awela Ajibola
Yusuf Makeen Ajiboye
Adam Idris Abubakar
Saka Zakaria
Biola Lawal
Isa Abubakar Adam
Ibrahim Chiroma
Hafis Amosu
Aliu Muhammad
Funmilayo Omoyemi Bishi
Mistura Yekini
Amina Ajoke Alobi
Kuburat Ibrahim
Alaja Olufunke Alalaoe Abdulqadir
Fawsat Balagun Alabi
Aisha Muhammad Amira
Adebayo Zakariya.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan