Liverpool Da Arsenal A Yammacin Yau Asabar

109

A yammacin yau Asabar kungiyar kwallon kafa ta Liverpool zasu kara da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal.

Za a fafata wasan da misalin karfe 5:30 a filin wasa na Anfield.

Daga fara gasar dai Liverpool da Arsenal ko wacce ta lashe w wasanni 2 inda suke da maki 6 kowacce.

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United wato Garry Neville ya baiwa Unai Emery shawarar cewa matukar yanaso ya lashe Liverpool to yayi amfani da matasan ‘yan wasa a wasan na yau.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan