Kungiyar kwallon kafa ta Niger Tornadoes ta fice daga gasar cin kofin ajin kwararru ta nahiyar Afrika.
Tornadoes ta fice ne bayan ta buga 3 da 3 da kungiyar kwallon kafa ta Santoba, inda awasan farko Niger Tornadoes tayi rashin nasara daci 2 da 1 a filin wasa na Ahmadu Bello dake jahar Kaduna.

Ayanzu dai Najeriya sun sami tawaya ta bangaren yawan kungiyoyin da suke wakiltarsu.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataNiger Tornadoes Ta Fice Daga Gasar Ajin Kwararru Ta Nahiyar Afrika […]