Yadda Aka Raba Rukunin Gasar Zakarun Nahiyar Turai

181

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da jaddawalin yadda gasar rukunin zakarun nahiyar turai.

Inda wani rukunin na mutuwa ne wasu kuwa za a iya cewa da sauki an basu tubus-tubus.

Real Madrid da PSG da Galatasary da kuma Club Brudge sun sami kansu a rukuni na A.

Bayern Munich da Tottenham ma suma tare suke.

Haka Barcelona da Brussia Dortmund da Inter Milan suma suna tare.

Haka Athletico Madrid da Juventus suma suna rukuni guda.

A kakar wasan data gabata dai kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ce ta zamo zakara, shin ko wacce kungiyar kwallon kafa ce zata lashe gasar ta bana?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan