Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da jaddawalin rukuni na gasar ajin kwararru ta nahiyar turai.
An fitar da jaddawalin ne a yau Juma’a.

Ga yadda aka raba jaddawalin:
Rukunin A
Sevilla da APOEL da Qarabag da kuma Dudelange.
Rukunin B
Dynamo Kyiv da Kobenhavn da Malmo da kuma Lugano.
Rukunin C
Basel da Krasnodar da Getafe da kumaTrabzonspor.
Rukunin D
Sporting Lisbon da PSV dq Rosenborg da kuma LASK.
Rukunin E
Lazio da Celtic da Stade Rennais da kuma CFR Cluj.
Rukunin F
At da Frankfurt da Standard Liege da kuma Vitoria SC.
Rukunin G
Porto da Young Boys da Feyenoord da kuma Rangers.
Rukunin H
CSKA Moscow da Ludogorets da Espanyol da kuma Ferencvarosi.
Rukunin I
Wolfsburg da Gent da St Etienne da kuma Olexandriya.
Rukunin J
Roma da Brussia Mönchengladbach da Istanbul Basaksehir da kuma Wolfsberg.
Rukunin K
Besiktas da Braga da Wolves da kuma Slovan Bratislava.
Rukunin K
Manchester United da Astana da Partizan da kuma AZ Alkmaar.
Inda za a buga wannan karshe a filin wasa na Dansk Stadium.