An Karrama Dakta Hafsat Ganduje

160

Ƙungiyar harkokin gudanarwa da tsare-tsare reshen jami’ar Bayero da ke Kano ta karrama
mai ɗakin gwamnan jihar Kano Dakta Hafsat Abdullahi Umar Ganduje da lambar yabo ta girmamawa bisa yadda take bada gudunmawa akan abinda ya shafi harkokin ilimi a jihar Kano


Tun da farko dai an karrama Dakta Hafsat Ganduje ne a taron ƙungiyar na shekara da ya gudana a jami’ar ta Bayero.


Karramawar wacce ta gudana ƙarkashin shugaban jami’ar Bayero Farfesa Muhammad Yahuza Bello.

A nasa ɓangaren gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana farin cikinsa bisa yadda aka karrama mai dakin nasa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan