Ɗaliban Jami’ar Bayero Sun Kai Ziyara Hukumar EFCC

140

Ɗaliban sashen kididdigar kuɗi na jami’ar Bayero da ke Kano sun kai wata ziyara aiki hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da ke Abuja domin sanin makamar aiki.


Tun da farko Ɗaliban sun samu ƙarin hasken akan yadda hukumar ke dakile harkar zamba cikin aminci da kuma damfara ta hanyar amfani da na’ura mai ƙwaƙwalwa.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan