Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain sun fitar da sunayen ‘yan wasan da zasu bugamusu gasar zakarun nahiyar turai da za a fara nan bada dadewa ba.
Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:

Mai tsaron gida:
Keylogger Navas da Rico.
Masu tsaron baya:
Dagba da Meunier da Silva da Kimpembe da Diallo da Kehrer da Marquinhos da Bernat da kuma Kurzawa.
‘Yan wasan tsakiya:
Ander Herrera da Draxler da Marcos Verratti da Paredes da Sarabia da kuma Gueye.
‘Yan wasan gaba kuwa:
Neymar Jr da Kylian Mbappe da Cavani da Mouro Icardi da Di Maria da kuma Choupo-Moting
Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain dai na rukuni na A tare da kungiyoyin kwallon kafan Real Madrid da Galatasary da kuma Club Brudge.
Turawa Abokai
[…] Da Ta GabataPSG Sun Fitar Da ‘Yan Wasan Dazasu Bugamusu Gasar Zakarun Turai Muƙala Ta GabaƳan Najeriya A Ƙasar Afrika Ta […]