Jahar Kano ta sami nasara akan jahar Delta awasan Rugby a wasan karshe aci gaba da wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da akeyi na matasa.
Inda Kano nada ci 14 ita kuma jahar Delta nada ci 7.

Ana fafata wasannin ne a Ilorin babban birnin jahar Kwara.
Zadai a kwashe kwanaki 10 ana gudanar da wasannin inda tuni jahar Delta tafi ko wacce jaha lashe lambobin yabo awannan gasa.
Turawa Abokai