Kungiyar kwallon kafa ta kasar Brazil ta fitar da jerin sunayen ‘yan wasa guda 22 domin kara wasan sada zumunci da Najeriya.
A jiya Juma’a a wani taro mai horas da kungiyar kwallon kafan ta Brazil ya bayyana sunayen ‘yan wasan.
Za a fafata wannan wasa a ranar 13 ga watan October idan Allah ya kaimu.
Haduwar Najeriya da Brazil ta karshe itace a 2003 inda Brazil ta casa Najeriya daci 3 da nema.

Ga jerin ‘yan wasan da Brazil ta fitar kamar haka:
Masu tsaron gida:
Ederson
Weverton
Santos
‘Yan wasan baya:
Daniel Alves
Danilo
Alex Sandro
Rena Lodil
Thiago Silva
Marquinhos
Eder Militao
Rodrigo
‘Yan wasan tsakiya:
Arthur
Casemiro
Fabinho
Coutinho

Henrique
Lucas paqueta.
‘Yan wasan gaba:
Firmino
Barbosa
Everton
Gabriel Jesus
Neymar
Richarlison.
Turawa Abokai