Ayanzu haka ansami jerin kungiyoyin kwallon kafan da suka rage a gasar zakarun nahiyar Afrika wadanda za a raba rukuni a tsakaninsu.
Aranar 9 ga watan Oktoba ne dai hukumar kwallo kafan ta nahiyar Afrika wato CAF zata fitar da rukunin.
Ga jerin kungiyoyin kwallon kafan kamar haka.
Petro Atletico
Mamelodi Sundowns
Espérance Tunis
FC Platinum
ZESCO United
Al Ahly SC
Raja CA
USM Alger
TP Mazembe
AS Vita Club
Etoile Sahel
Primeiro de Agosto
Wydad AC
JS Kabylie
Al Hilal Club


Ga jerin kungiyoyin da suke a tukunyar farko:
Esperance
TP Mazembe
Wydad
Al Ahly
Tukunya ta biyu:
Étoile du Sahel
Mamelodi Sundowns
Zamalek
Raja Cassablanca ko USMA Algers

Tukunya ta uku:
Raja Cassablanca ko USMA Alger
ZESCO United
AS Vita Club
Al Hilal
Tukunya ta hudu:
Petro de Agosto
FC Platinum
Petro de Luanda
JS Kabylie