Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar kuma maibuga wasansa a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool bazai buga wasan da Masar zata kara da Botswana Ba.
Hukumar kwallon kafan ta kasar Masar sunce sunyi hakanne domin su hutar da wannan danwasa wato Mohammed Salah.

Turawa Abokai