Majalisar Dokokin Jihar Kogi Ta Tsige Mataimakin Gwamnan Jihar

54

A ranar Juma’a ne Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Simon Achuba.

Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dokokin Jihar ne ya bada labarin tsigewar a harabar majalisar dake Lokoja.

Za mu kawo muku cikakken bayani.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan