Poul Schooles Yace Manchester Yakamata Susayi Ozil

138

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United wato Poul Schooles ya shawarci kungiyar ta Manchester data sayi dan wasan kungiyar kafa Arsenal wato Misut Ozil.

Schooles dai ya bayyana cewar matukar Manchester United suka sayi wannan dan wasan to zai taimakamusu domin fitowa daga rijiyar tasuka fada ta rashin nasarori.

Ozil dai tun bayan da Unai Emery ya karbi ragamar horas da Arsenal basa jituwa a junansu.

Hakan yasa magoya bayan Arsenal da dama ke kallon Emery amatsayin wanda bashi da gaskiya tunda suna ganin cewar haryanzu duk Arsenal babu kamar danwasa Ozil.

Shin ko Manchester United zasu dauki shawarar tsohon dan wasan nasu wato Poul Schooles na su sayi Ozil?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan