Arsen Wenger Nadaga Cikin Masu Horas War Da Munich Ke Nema

228

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta sanya tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal kuma dan asalin kasar France wato Arsen Wenger acikin jerin masu horas war da take nema.

Munch dai ta sallami mai horas da kungiyar a karshen makonnan bayan Frankfurt ta ragargaji Bayern Munich din daci 5 da 1.

Sakamakon hakanne yasa Bayer munich ta bazama wajen neman mai horas war da zasu kawo domin maye gurbin wanda suka sallama wato Niko Kovac.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan