Kasar Najeriya zata fafata wasan kusa dana kusa dana karshe wato da kssar Netherland agasar cin kofin duniya da akeyi acan kasar Brazil.
Inda za a fafata wasan asafuyar gobe Laraba tsakanin kasashen guda biyu.
Najeriya dai na kokarin lashe gasar karo na 6 inda suka lashe gasar sau 5.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataNajeriya Da Netherland Agasar U17 Ta Duniya […]